CUTUTTUKAN DA KESAMUN MA'AURATAN DA BASA JIMA'I DAJUNANSU
Nisantar ma'aurata ga junansu kokuma ince kauracewarsu ga juna
Kokuma haka kawai namiji yadau alwashin dena mu'amalar aure da matarsa
Kokuma ita matar tadau wannan matakin
To mu amatakin kiwon lfy dakuma masanan alakar dake tsakanin halittar namiji da mace
Anakiran wannan abu da
الجوع الجنسي
Ma'ana YUNWAR SEX
Bincike kuwa yatabbatarda hadarin yunwar sex
Wanda dawahala mai irin wannan yunwar kasameshi mainatsuwa ko kwanciyar hankali
Wasuma takankaisu ga samun matsala a hankalinsu
Kokuma suzama dolaye ko sudinga shirme a ayukkansu na yau da gobe
gangarjikinka shike da bukatar abinci
Ruhinka kuma shike da bukatar sex
Dayawa amasu bincike sunaganin yunwar sex tafi illa tareda lalata jikin dan'adam fiye da yunwar abinci
Sunbada misalai dadama akan mata masu shekaru iri daya wannan tayi aure kuma akayi dace tasami kwanciyar hankali acikin aurenta
Itakuma dayar batai aure ba
To zakafahimci damuwa darashin sukuni ga wacce batai auren b
Yunwar sex sunce tafi karfin aimata dabara kuma tagagari duk wani numfashi
Duk wanda zakaji yana karyata sha'awa to malamai sukace kodai makaryaci kokuma baida lafiya
Ansami manyan malamai da sha'awa taci karfinsu ankuma samu masu sarauta duk tarihi yatabbatar
Hasalima yazo ahadisi manzon allah saw yace
لارهبانية في الإسلام
Ma'ana
musulunci baiyadda kaita ibada b kokuma kaki aure sbd ibada
Tabbas akwai matsaloli dazasu iya samun jikin ma'auratanda suka kauracewa juna
Ga kadan daga matsalolin
*الشعور الزائد بالتوتر
Ma'ana matsananciyar damuwa ga dukkan mjtar da shi mijin
Domin mu'amalar auratayya tana taimakawa wajen fitarda dogon numfashinda ke tafiyarda damu da bakinciki yasamar da hutu da natsuwa
*abu na biyu shine
تزايدخطر الإصابة بسرطان البروستاتا
Wannan bincike na biyu wata jami'a ce a america suka gano cewa tabbas ma'auratan da basa kusantar junansu to saisunfi kamuwa da cancer ta al'aura
Mijin da kuma matar
Zasu'iya kamuwa da cututtukan al'aura dukkansu
Abu na uku
الإصابة بالبرد
Ma'ana kamuwa da cutar sanyi
Ko ayanzu kuwa zamuga y'an matan mu sunfi watan aure zama da wannan cuta ta sanyi
Abu nagaba shine
فقدان القدرة الإنتصاب
Ma'ana duk namijinda zai dade baikusanci iyalinsab to zaizama marar kuzari
Akwai bince danagani akan matsalolin al'aura na maza tabbas wannan matsalar tanashafar hadda maza masu mugun dadewa basuy aure b
Abu nagaba shine
الشعور باالإكتئاب
Ma'ana yawan gajiya ko kasala
Wannan kuma wata mujallace mesuna
Archives of sexual bahavior
Suntabbatar da bbu abinda ke karfafa gabobi kamar kusantar juna akan ka'ida
Takaice dai ko amusulunci ba'aso miji yahaura watannin iddar mutuwa baikusanci iyalinsa b
LOKUTANDA KUSANTAR JUNA KE'IYAZAMA MATSALA
*aduk sadda ango yatabbatar yakawarda budurcin amaryar sa tohakika yakaurace sake kusantarta sai akalla bayan kwana uku ko hudu
Inkuwa yakasa hkr to akwai yiyuwar shida ita suhaduda cutar al'aura ita infection shikuma sa'abinda yagani
*dole ahakura da juna alokacin haila da lokacin jego yin sex a lokacin yana'iya haifarda cancer
*ahakura da sex asadda akejin muguwar gajiya mu matsananciyar damuwa
*anisanci sex asadda kike fama da infection domin indai zakiy sec bazaki warke b
*aguji sex asadda oga ke fama da kuraje agabansa harsai yawarke
*akuma guji sex asadda daya daga ma'aurata yakamuda daya daga matsalolinda ake samu awajen sex
Wannai atakaice kenan
Allah yasa an amfana da wannan y'ar fadakarwa
Allah yataimakemu yaimana jagora acikin dukkan al'amuranmu yasadamu da farinciki aduk wata ma'am aka dazamuyi
Dan'uwanku amusulunci
Aminu yahuza
Ma'assalam
Anyi wanan lecture a
DANDALIN AMINU YAHUZA
08080678100
Assalamu alaikum warahmatullah
Barkanmu darana y'an uwana masu daraja
Yau shirinmu na lfy uwar jiki zaidawo aiki
Shirin da yadade ba'ayiba sbd uzirirruka na rayuwa
Allah yaimana jagora yadatar damu dunia da lahira
Zamu dauki daya daga cikin abubuwanda akesamunsu ako'ina birni da kauye
Domin duk wanda ke da bukata irin wannan zainemesu cikin sauki
*زيت القرنفل
Man kanumfari
Dr dawud andaki yana cewa acikin littafinsa
Man kanumfari yanagyara lafyar mahaifa
Yana motsa sha'awar masu karancin sha'awa
Kuma yana hana jiki saurin tsufa ko lalacewa
Musamman inza'a dinga shan garinsa da madara
Yana magance matsalolin baki da cututtuka na hakr
Maza na'amfanidashi dan magance matsalar saurin gamsuwa
*زيت القرفة
Man girfa
Wannan mai yana takarawar gani wajen magance cututtukan al'ada
Duk wani radadi ko wasan al'adato wannan zaisaitamiki al'adarki
Maza kuma musamman alokacinsanyiyana taimakamusu wajen samun kuzari asadda suke mu'amala da iyalinsu
Yana hana bushewar fata
Yanataimakawa hakori
زيت الحلبة
Man hulba
Likitoci a misra suna yawan yiwa mata bayani kan yawaita amfani da hulba
Tana kunshe da sinadaranda ke bawa jiki nishadi tareda samarda kwayoyin halittarda ke samar da cikakken nishadi ga ma'aurata
Adaya gefen kuma tana taka rawargani wajen bawa brest damar cika da mikewa
Khalid jad
Yaidogon bayani akan cewa duk matarda tasan metake bazata nisanci hulba
Sbd ko bakomaidai brest dayane daga muhimman gurare dayakamata mata sukula dashi
Dayawa kyakkyawa afuska da dirin jiki rashin brest yaragemata kima da daraja
Abune da yake da matukar jazibiyya agurin maza yanada tsananin tasyiri agurin namiji
Amma ba'injini b inji khalid jad acikin littafinsa
صيدلية الأعشاب
To amma ga matarda ke da wayo zata 'iya hulba da yansun aguridaya sha a tea kokuma a zuma
Duk bushewarki da bushewar fatar jikinki indai zakidinga amfanida yansun to kingama mai wuyar
Kuma idan haihuwa tazomiki watakilma kina chat bakisaniba zakiji jinjirinki yafito
Daya dagacikin y'an uwa masu bibiya tare da'ajiye duk wata lectur da'akayi agdan nan
Tayi tsokaci cewa dangirman ubngji ataimaka afito dawata mgn fili wacce nataba farayinta kuma bnkarasa b
Akan cewa yawan ni'ima bashine ke burge mai gda b
Hasalima yana hana mai gda jindadi
Yanaragewa mai gda yawan bukata
To kenan me'ake bukata mace takasance?
Kuma menene yafi dacewa tayi?
To mafiyawan muhimman littafai dasuke mgn akan halittun mata sunkawo wannan bayani
Misali ga kadan daga cikin littafan dasuka fadada bayani akan haka
1*نساء غي خدمة اللذة
2*متعةالنساء
3*اللذةوالجنس عندالعرب
4*صيدليةالأعشابالجنسية
Bari mudauko bayanin littafi nahudu sbd yataikaita baizurfafa sosaiba
Ga abinda yakecewa
Shafi na 116
واعلم أن كمال لذة الوطإ لاتحصل للرجل حتي يجتمع في فرج المرأة ثلاثةأوصاف وهي
الضيق
السخونة
الجفاف من الرطوبة
فإن نقصت وصف أوصفان نقص من لذة الجماع بقدرذالك
Atakaice yana cewa
lallai asani namiji bazaitaba jindadin kusantar iyalinsa harsai hq din matarsa yahada abubuwa uku
Idan akarasa abudaya daga ciki to anrasa jindadi a mu'amatsalarku ta'aure
Nadaya
السخونة
Ma'ana dumi
Nabiyu
الضيق
Matsi
Na'uku
الجفاف من الرطوبة
Kar'asameki da sanyi ko yawan ni'ima
Iya abubuwannan kawai ake nema kar sukaru kuma kar suragu
Abu dayadamasana suka tabbatar hakika yawan haihuwa kokuma yawan mu'amalar aure yanasa kirasa abubuwancan guda uku
To kenan yanadakyau adinga kula akai akai da mgni
Kamar yanda namiji aduk sadda yakusanci maidakinsa to yagaggauta neman abu 2
Karin girma dakuma karfi
Sbd yana raguwa aduk sadda yai mu'amala
Ko kalura ko baka lura b tabbas kana dada kankancewa
Kamar yanda duk matarda tarasadayan abubuwancan to zataga oga sam baidamu shimfidartab duk tsaftarki da kwalkiyarki
Kai naga malamanda sukace indai mace tarasa siffofincan to gwara namiji yabiyawa kansa bukata akan mu'amala da'ita
To akarshe dai
Kenan meyakamata adinga ameani dashi!????
Wannan itace lectur dinmu tagaba
Kokuma nima dayake nayi karambanin tsawaita bayani maiyawa akan muhimman abubuwa dasuka shafi wata
Acikin littafina da samasa suna
MATARDA KOWA KESO
Amma baifito b haryanxu naqudarsa nake
Idan yafito hakika zai'amfanar insha allah
Dan'uwanku amusulunci
Aminu yahuza birnin magaji
Ma'assalam
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100
Comments
Post a Comment