*YADDA ZAKI MATSE GABANKI.. (FEMALE ONLY)* *Ana so ko da yaushe idan mijinki zai kusance ki yaji ki a matse kike, ba''a son lokacin da miji zai kusanci matarsa ya wuce siririf.* *Don haka ya ke da kyau mace ta rika kula da gabanta kar ya bude.* Abubuwan da ke matse mace suna da yawa misali ☛ Bagaruwan hausa. ....ana dafa ta da ganyen magarya ko ita kadai a rika wanke gaba dashi ko ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumin kaman 30mins a kalla sau biyu a sati. . ☞ Kanunfari ana dafa shi a sha da zuma da zafi zafi ko ki jika ya kwana da safe ki tace kisha da madara da zuma. Ana kuma dafa ta a zauna a ciki da dumin ta ko a rika tsarki da ruwan ko kuma a zuba kanun farin garwashi a tsugunna shi ma sau 2 a sati Kwallon mangwaro idan kika fasa zaki ga dan ciki fari haka, ana busar dashi a daka a kwaba da zuma arika matsi da shi bayan isha'I idan zaki kwanta bacci ki wanke ko kuma ki dafa dan cikin da bagaruwa ki wuni tsarki dashi ko ki zauna a ciki n shima a kalla 3x a s...
YADDA ZAMUY AMFANI DA FUREN TUMFAFIYA *************************** *DON KARA RUWAN MANIYYI* Asamu furen tumfafiya abusar da shi adaka atankade arika ashan cokali daya acikin nono ko Madara ta ruwa sau biyu arana zuwa kwana bakwai. *DON MAGANIN MAYU* Asamu danyen furen tumfafiya guda bakwai arika taunawa ana cinyewa kullum har zuwa kwana bakwai. *DON MAGANIN LALATA SIHIRI* Asamu furen tumfafiya da sassaken tsamiya da sassaken gamji adaka atankade arika ashan cokali daya acikin ruwa, azuba cokali daya acikin ruwan wanka ayi wanka da shi kullum har zuwa kwana bakwai. *DON KARA NI'IMA GA MATA* Asamu furen tumfafiya da sassaken marke da kaji-ji da kanumfari da kimba da masoro da citta adaka atankade arika ashan cokali daya acikin nono ko Madara ta ruwa sau biyu arana zuwa kwana bakwai. *DON FARIN JINI* Asamu furen tumfafiya da ganyen gamji adaka atankade arika ashan cokali daya acikin nono sau biyu arana zuwa kwana bakwai. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 📞081624911...
Comments
Post a Comment