ALAMOMIN SOYAYYAR MAZA
*IDAN NAMIJI YANAKAUNARKI DAGASKIYA*
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
★Zaihadaki da danginsa
★Zaimaida kansa bakomai ba
★zainisanci kamaki da laifi.
★Zai yawaita baki ajiya
★Zaifison yanatare dake.
★Zakiga kaunarki a'idonsa.
★Zaikaiki dakanki kisiyi abu dakank
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Comments
Post a Comment