Posts

AMFANIN RUWAN SHINKAFA

Image
*AMFANIN RUWAN SHINKAFA* 🔸🔸🔸🔸🔸🔸🔸🔸 📚Yanagyara fata yadaidaita launinta na'asali. 📚Yanakashe kurajen fuska da duk wani tabo. 📚Yana magance lalacewar fuska da alamun tsufa. 📚Yana gyara gashi yahanashi zubewa. 🔸🔸🔸🔸🔸🔸🔸🔸 idan aka dora shinkafa awuta bayan ta tafasa asauke atace ruwan dashi za'ai amfani bayan yahuci,kuma shinkafarmu ta gargajiya tafi dauke dasinadarai na'asali. *MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 📲08162491101

AMFANIN SOYAYYA

Image
*MEYE AMFANIN SOYAYYA* ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️ Amfanin soyayya dakowane dan'adam nami ko mace shine *SAMUN NATSUWA* ❤️Kinada y'ancin magana damasoyinki? ❤️Ko akwai tsoron wani sharri ko cin mutunci ko yada sirri ko cin amana? ❤️Masoyinki yanajinkanki? fiyeda yadda yakeso kikuladashi? ❤️Kokuma yafi damuwa dakiburgeshi fiye da yadda yakamata yakulada mausalarki damuwarki? ❤️Meyafi damuwa dashi? surarjiki ko cigaban rayuwarki? *MUYI KARATUN TANATSU* *WACE RIBA MAIDOREWA SOYAYYA TAKEBAMU* *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 📲08162491101

SIRRIN JANHANKALI

Image
*IDAN KINASO DUK WANDA YAGANKI KISHIGA RANSA* 🔸🔸🔸🔸🔸🔸🔸🔸 Idan kinaso duk wanda yaganki yaji kinkwantamasa arasai mijinkine kokuma saurayinki ko abokan hulda nemi ruwan ma'ulhubbi kitofa wannan addu'ar kishafa afuskarki kafin maigdanki yadawo kokuma kafin kuhaduda saurayin naki zakiga ikon Allah. قال يأيهاالملأ أيكم يأتيني بعرشها قبل أن يأتوني مسلمين قال عفريت من الجن أنا آتيك به قبل أن تقوم من مقامك وإني عليه لقوي أمين توكلو ياخدام هذه الآية بجلب من أنظر اليه فإن لم تأتوني به فلاكيل لكم عندي ولاتقربون حسبي الله ونعم الوكيل *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 📲08162491101

NAMIJI A TAFIN HANNUNKI

Image
*NAMIJI A TAFIN HANNUNKI* 🔹🔹🔹🔹🔹🔹🔹🔹 Musamman dominku way'anda mazajensu sukajuyamusu baya koway'anda samarinsu suka dauke kafa suka dena kulasu sukadena daukar wayarsu ko zuwa gurinsu Duk yadda akadauke hankalin mijinki ko saurayinki kikamasa wannan aikin dole yadawo yasaurareki duk taurinkansa dagadararsa koda kuwa tsafi akaimuku sai yanemiki dakansa dole yakarkato izuwa gareki, kinemi garin maganin *JAZBULQULUB* *جذب القلوب* karamin cokali kizuba a nono kikada kikira sunansa kizuqa kice wane kazo gareni kimamaita kwana uku aduk inda yadake komaiyake dole ya'ajiye yazo yasaurareki kuma daganan bai'isa yasake fita lamarinki ba. kada kiyiwa wanda kikasan bakidamu dashi ba. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 📲08162491101 *SIRRIN  BITA ZAIZAI* 🔸🔸🔸🔸🔸🔸🔸🔸 Duk matarda tashafa tiraren *QAUSU* ahannunta duk namijinta tataba zaisota zaibita zaimata biyayya. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 📲08162491101

BITA ZAIZAI

Image
*SIRRIN  BITA ZAIZAI* 🔸🔸🔸🔸🔸🔸🔸🔸 Duk matarda tashafa tiraren *QAUSU* ahannunta duk namijinta tataba zaisota zaibita zaimata biyayya. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 📲08162491101

WARAKA DAGA MATSALOLIN SIHIRI

Image
رشاش العفاريت               FATATTAKAU               SPIRIT SHOT Take : ƙare mugu .   مبيد الظوالم End of horror Ana amfani da shi don yin magani da kariya da rigakafi daga sharrin masu sharri da hassada da maita da asiri da mugu da kyashi da Shafar aljani . Gargadi : - Ba’a fesawa a waje me kazanta ko bandaki , sannan a kiyaye da kyau ba’a sha ko fesawa a ido , ko kuma a barshi a cikin zafi sosai ko danshi , haka nan ba’a so a barshi a hannun yara kanana . FATAWOYIN HALACCIN YIN MAGANI DON KORAR ALJANU KO MAYU : - Malaman musulunci da yawa sun yi fatawa da bayanai akan magungunan korar aljanu da kona su ta hanyar turarawa ko shafawa ko shakawa a hanci ko yin surace , a inda wasu suke ganin yin hakan bidi’a ne da kuma salon cin kudaden al’umma a saukake , sai malamai suka rushe wannan tunanin nasu da kuma nuna  halaccin yin haka mutukar babu shirka a cikin maganin ko kuma haramun , ga kadan da...

WARAKA DAGA MATSALOLIN RAYUWA

Image
*WARAKA GA MASU FAMADA MATSALOLIN RAYUWA* 📖📖📖📖📖📖📖📖 Musamman wanda jama'a ke gudunsa ko wanda jama'a yawan bashi matsala kowanda ke yawan samun matsaloli a karatunsa wajen aikinsa da abokan mu'amalarsa ko matarda mazaje ke yawan yaudararta ko cutarda 'ita to ga mafita da yardar Allah za'arabuda way'annan matsalolin: anemi ingantaccen Ruwan ma'ulhubbi atofa way'annan ayoyi aciki kafa uku asha ashafe dukkan jiki har kwana uku afara a juma'a za'a sami mafita. { ﻭَﺍﻋْﺘَﺼِﻤُﻮﺍْ ﺑِﺤَﺒْﻞِ ﺍﻟﻠّﻪِ ﺟَﻤِﻴﻌﺎً ﻭَﻻَ ﺗَﻔَﺮّﻗُﻮﺍْ ﻭَﺍﺫْﻛُﺮُﻭﺍْ ﻧِﻌْﻤَﺔَ ﺍﻟﻠّﻪِ ﻋَﻠَﻴْﻜُﻢْ ﺇِﺫْ ﻛُﻨْﺘُﻢْ ﺃَﻋْﺪَﺁﺀً ﻓَﺄَﻟّﻒَ ﺑَﻴْﻦَ ﻗُﻠُﻮﺑِﻜُﻢْ ﻓَﺄَﺻْﺒَﺤْﺘُﻢْ ﺑِﻨِﻌْﻤَﺘِﻪِ ﺇِﺧْﻮَﺍﻧﺎً ﻭَﻛُﻨْﺘُﻢْ ﻋَﻠَﻰَ ﺷَﻔَﺎ ﺣُﻔْﺮَﺓٍ ﻣّﻦَ ﺍﻟﻨّﺎﺭِ ﻓَﺄَﻧﻘَﺬَﻛُﻢْ ﻣّﻨْﻬَﺎ ﻛَﺬَﻟِﻚَ ﻳُﺒَﻴّﻦُ ﺍﻟﻠّﻪُ ﻟَﻜُﻢْ ﺁﻳَﺎﺗِﻪِ ﻟَﻌَﻠّﻜُﻢْ ﺗَﻬْﺘَﺪُﻭﻥَ } ‏[ ﺁﻝ ﻋﻤﺮﺍﻥ 103: ‏] { ﻭَﻧَﺰَﻋْﻨَﺎ ﻣَﺎ ﻓِﻲ ﺻُﺪُﻭﺭِﻫِﻢ ﻣّﻦْ ﻏِﻞّ ﺗَﺠْﺮِﻱ ﻣِﻦ ﺗَﺤْﺘِﻬِﻢُ ﺍﻷﻧْﻬَﺎﺭُ ﻭَﻗَﺎﻟُﻮﺍْ ﺍﻟْﺤَﻤْﺪُ ﻟﻠّﻪِ ﺍﻟّﺬِﻱ ﻫَﺪَﺍﻧَﺎ ﻟِﻬَﺬَﺍ ﻭَﻣَﺎ ﻛُﻨّﺎ ﻟِﻨَ...