Posts

Showing posts from April, 2023

HANYOYIN DA'ALJANU KESHIGA JIKIN DAN'ADAM

Image
*DALILAN DAKEJAWO ALJANI YASHIGA JIKIN DAN'ADAM* **************************** 📗Zubar da ruwan zafi aguraren da'ajanu ke zama kamar bandaki da magunar ruwa(Rariyar gda) 📗Yinkara ko daga sauti sosai cikin dare. 📗Dukan dabba kamar mage kare jaki cikin dare. 📗yin kara agurinda bajama'a agurin ko gdan da bakowa musamman cikin dare 📗aljani na'iyashiga jikinka asanadin gado daga uwa ko uba ko kaka. 📗aljani nashiga jikin mutum yayinda akayi asiri akaturoshi zuwa gareka 📗kauna ko soyayya ko kiyayya takan jawo aljani shga jikinka 📗Hakan hasadar jama'a ko idon jama'a yayi yawa akanka yakan iyazama silar shigar iska jikinka 📗Yawan yin abubuwa da jinnu keso kamar yawan sauraron kida/zama da tsiraici/wasada salla/nisantar alqur'ani. 📗Yin fitsari arami ko kunna wuta arami ko fitsari agurinda kananan kwari suke kamar tururuwa shazumami dasauransu 📗yawan kashe maciji agda batare da anhadashi dagirman allah yafita b, 📗Dirowa daga sama batare da ambaton allah b. 📗...