ABINCINKI KAFIN KAFIN BIKINKI
*ABINCINDA YAKAMATA KIKULADA CI KAFIN BIKINKI* ************************** ❣️Yakamata kiyawaita saka albasa mai yawa acikin abincinki tanataka rawargani wajen daidaita sinadaran sha'awa da samarda ingantaccen jindadi wajen jima'i. ❣️Yawaita juice na na'ana,tanataka rawargani wajen samarwa kwakwalwa sukuni inda xa'asami cikakkiyar motsawa sha'awa. ❣️kiyawaita shan shayin (Baqdunas) yanawanke mara damagance matsalolin al'ada da ciwon mara. *BIRNIN MAGAJI ISLAMIC HEALTH CARE* Rijiyar zaki kano Daga group *MATSALOLIN MA'AURATA* ☎️08080678100 📞08162491401