HADIN VASILINE DA GISHIRI
*AMFANIN HADA VASILHJNE DA GISHIRI* ************************** 🍚Yana magance matsalolin gashi. 🍚Yana kawarda kurajen fuska. 🍚yana magance bushewar fata 🍚Yana hana lalacewar fuska. 🍚yana kawarda warin jiki. 🍚Yana haskaka fuska 🍚Yana cire dattin hakora. 🍚Yana hana Faso. 🍚Yana warkarda kuna. 🍚Idan kafara shafash ajiki sannan kafesa tirare qamshn zaidade ajikinka. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 📲08162491101