Posts

Showing posts from April, 2020

GUZIRIN MASU AZUMI

Image
*ABUBUWANDA KE HANA SAURIN JIN KISHIRWA GA MAI'AZUMI* ๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™ ๐Ÿ”ธSHAYIN NA'ANA tanadauke da kamshi maitashi wanda zaitamakawa jiki dadewa baiji kishirwa ba baki zaidimga kamshi gabobi kuma susami karsashi. ๐Ÿ”ธSHAYIN BABUNAJ. zaitamakawa jiki wajen sanyayashi da cire gajiya da magance rashn bacci dakawarda kishirwa. ๐Ÿ”ธKANKANA itama taimakawa matuka wajen magance saurin jin kishirwa . *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GRNUPS* ☎08080678100 ๐Ÿ“ฒ08162491101

LEMUKAN AZUMI

Image
*LEMUKAN AZUMI* ๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™ ๐Ÿ“ *LEMUN BAGARUWAR MAKKA* yanahana jin kishirwa yanakawarda ulcer gakuma dadi. ๐Ÿ“ *LEMUN MADARA DA DABINO* yanataimakawa jiki sosai tayadda baza'asami raguwar sinadarai ajikinka b kuma yanarike ciki ๐Ÿ“ *ZOBO* Gwanine wajen hana saurin jinyunwa magance matsalolin jini dakara kuzari ๐Ÿ“ *JUICE NA'ANA DA LEMUN ZAKI* Kahada vitamin c da fiver zakadade cikin walwala dajin dadi. ๐Ÿ“ *JUICE DIN TUMATIR* Inkahadashida zuma daruwa kadan zaibaka gudaun mawa maiyawa musamman karin jini da tace matsalolin jiki. ๐Ÿ“ *AYABA DA MADARA* musamman dan way'anda azumi kebasu wuya sosai zasu sami sauki gakuma dadi๐Ÿ˜‹ *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 ๐Ÿ“ฒ08162491101

GUZIRIN MAI AZUMI

Image
*MUKULA DA LAFIYARMU ALOKACIN RAMADAN* ๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™ ๐Ÿ“Shan ruwa sosai . ๐Ÿ“Afara cin dabino,dan zandawo da sinadarin suga dajiki yarasa. ๐Ÿ“yin tafiya akalla minti 30 bayan shan ruwa kokuma ajure ayi tarawihi  . ๐Ÿ“kada akauracewa yin sahur ๐Ÿ“Samun isasshen bacci akalla awa 8 ๐Ÿ“Kaucewa kayan zaki domin suna kara kishirwa da sa kiba ๐Ÿ“Nisantar lemuka masu gass. ๐Ÿ“Rage yawan shan gishiri. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ๐Ÿ“ฒ08080678100 ☎️08162491101

ADDU'AR BUDA BAKI

Image
*ADDU'AR BUDA BAKI* ๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™ *ุฐَู‡َุจَ ุงู„ุธَّู…َุฃُูˆَุงุจْุชَู„َّุชِ ุงู„ْุนُุฑُูˆู‚ُ ูˆَุซَุจَุชِ ุงู„ْุฃَุฌْุฑُุฅِู†ْ ุดَุงุกَุงู„ู„َّู‡ُ* TARJAMA *ZAHABAZZAMA'U,WABTALLATIL'URUQU,WASABATIL'AJRU INSHA ALLAH* ๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™ DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS ☎️08080678100 ๐Ÿ“ฒ08162491101
Image
*IDAN MIJINKI YAJUYAMIKI BAYA* ************************ Wasu dalilai dayanayin zama na'iya jawo mijinki yajuyamiki baya kidena jindadin zama dashi saboda yadena nuna damuwar sa akanki, Nemi farar takarda marar layi aranar juma'a dasassafe kafin rana tafito kirubuta wannan ayar kafa bakwai kiwanke da Ma'ulhubbi kizubamasa a lemu ko tea zai saurareki soyayyarki zata karu azuciyarsa. ุนุณูŠ ุงู„ู„ู‡ ุฃู† ูŠุฌุนู„ ุจูŠู†ูƒู… ูˆุจูŠู† ุงู„ุฐูŠู† ุนุงุฏูŠุชู…  ู…ู†ู‡ู… ู…ูˆุฏุฉ ูˆุงู„ู„ู‡ ู‚ุฏูŠุฑ ูˆุงู„ู„ู‡ ุบููˆุฑุฑุญูŠู…، ู‚ุงู„ ู„ู‡ู… ู…ูˆุณูŠ ู…ุงุฌุฆุชู… ุจู‡ ุงู„ุณุญุฑ ุฅู† ุงู„ู„ู‡ ุณูŠุจุทู„ู‡ ุฅู† ุงู„ู„ู‡ ู„ุง ูŠุตู„ุญ ุนู…ู„ ุงู„ู…ูุณุฏูŠู† ูˆูŠุญู‚ ุงู„ุญู‚ ุจูƒู„ู…ุงุชู‡ ูˆู„ูˆูƒุฑู‡ ุงู„ู…ุฌุฑู…ูˆู† *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 ๐Ÿ“ฒ08162491101
Image
*MAZAJE MAFI DARAJA* ๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“ ❤️Namijin da zaiso zuciyarki ba jikinki ba. ❤️Namijinda zai haramtawa kansa ke harsai kinzama halaliyarsa. ❤️Namijinda zaikiyaye martabar duk budurwarda ta'aminta dashi. *MAFI GIRMAN CIN AMANA SHINE YAUDARAR MASOYINKA** *MATSALOLIN MA'AURA TA GROUPS* ☎️08080678100 ๐Ÿ“ฒ08162491101

DOMIN SAMUN MIJIN AURE

Image
*ADDU'OIN SAMUN MIJI* ๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“ Duk maifama da matsalar samun miji ga mafita ma'izinin Allah, ane ma'ulhubbi atofa y'annan surori aciki ashafe dukkan jiki ranar juma'a bayan magriba, za'arabida matsalolinda ke hana samun miji kokuma lalacer maganar aure za'asami masoya nagaskiya. ๐Ÿ”ธSuratul falaq 7 ๐Ÿ”ธSuratunnas 7 ๐Ÿ”ธQulhuwa 17 ๐Ÿ”ธSuratulkafirun 1 ๐Ÿ”ธSuratu DAHA 2 *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎08080678100 ๐Ÿ“ฒ08162491101