Posts

Showing posts from December, 2019

DOMIN KAWARDA MATSALOLI ATSAKANIN MA'AURATA

Image
*DOMIN SAMUN MIJI GAMASU FAMADA MATSALOLI* 🔸🔸🔸🔸🔸🔸🔸🔸🔸 Idan kinafamada matsalar rashin miji kokuma aduk miji yafito miki sai'al'amari yalalace. 🔸kowace rana kikaranta *YAFATTAHU* 489 salati 313 tsawon sati hudu. 🔸🔸🔸🔸🔸🔸🔸🔸🔸 *IDANKUMA KINASON AUREN WANINE TO GA ADDU'O'INDA ZAKIRANTA BAYAN KOWACE SALLAH* TSAWON SATI DAYA ﺑِﺴْﻢِ ﺍﻟﻠﻪِ ﺍﻟﺮَّﺣْﻤﻦِ ﺍﻟﺮَّﺣِﻴﻢِ ﺳُﺒْﺤﺎﻥَ ﺍﻟﻠﻪِ ﻭَﺍﻟْﺤَﻤْﺪُ ﻟﻠﻪِ ﻭَﻻ ﺍِﻟـﻪَ ﺇﻻّ ﺍﻟﻠﻪُ ﻭَﺍﻟﻠﻪُ ﺍَﻛﺒَﺮُ ﻭَﻻ ﺣَﻮْﻝَ ﻭﻻ ﻗُﻮَّﺓَ ﺇﻻّ ﺑِﺎﻟﻠﻪِ ﺍﻟْﻌَﻠِﻲِّ ﺍﻟْﻌَﻈِﻴﻢ، ﺳُﺒْﺤﺎﻥَ ﺍﻟﻠﻪِ ﺁﻧﺎﺀَ ﺍﻟﻠَّﻴْﻞِ ﻭَﺍَﻃْﺮﺍﻑَ ﺍﻟﻨَّﻬﺎﺭِ، ﺳُﺒْﺤﺎﻥَ ﺍﻟﻠﻪِ ﺑِﺎﻟْﻐُﺪُﻭِّ ﻭَﺍﻻﺻﺎﻝِ، ﺳُﺒْﺤﺎﻥَ ﺍﻟﻠﻪِ ﺑِﺎﻟْﻌَﺸِﻲِّ ﻭَﺍﻟْﺎِﺑﻜﺎﺭِ، ﺳُﺒْﺤﺎﻥَ ﺍﻟﻠﻪِ ﺣﻴﻦَ ﺗُﻤْﺴُﻮﻥَ ﻭَﺣﻴﻦَ ﺗُﺼْﺒِﺤُﻮﻥَ ﻭَﻟَﻪُ ﺍﻟْﺤَﻤْﺪُ ﻓِﻲ ﺍﻟﺴَّﻤﺎﻭﺍﺕِ ﻭَﺍﻟْﺎَﺭْﺽِ ﻭَﻋَﺸِﻴَّﺎً ﻭَﺣﻴﻦَ ﺗُﻈْﻬِﺮُﻭﻥَ، ﻳُﺨْﺮِﺝَ ﺍﻟْﺤَﻲَّ ﻣِﻦَ ﺍﻟْﻤَﻴِّﺖِ ﻭَﻳُﺨْﺮِﺝُ ﺍﻟْﻤَﻴِّﺖَ ﻣِﻦَ ﺍﻟْﺤَﻲِّ ﻭَﻳُﺤْﻴﻲِ ﺍﻟْﺎَﺭْﺽَ ﺑَﻌْﺪَ ﻣَﻮْﺗِﻬﺎ ﻭَﻛَﺬﻟِﻚَ ﺗُﺨْﺮَﺟُﻮﻥَ، ﺳُﺒْﺤﺎﻥَ ﺭَﺑِّﻚَ ﺭَﺏِّ ﺍﻟْﻌِﺰَّﺓِ ﻋَﻤّﺎ ﻳَﺼِﻔُﻮﻥَ ﻭَﺳَﻼﻡٌ ﻋَﻠَﻰ ﺍﻟﻤُﺮْﺳَﻠﻴﻦَ ﻭَﺍﻟْﺤَﻤْﺪُ ﻟﻠ...

KAWAR DA YAWAN RIGIMA ATSAKANIN MA'AURATA

Image
*IDAN MA'AURATA NA YAWAN SAMUN MATSALA A GIDA* 🔸🔸🔸🔸🔸🔸🔸🔸🔸 Dukkan gidan da ma'aurata keyawan samun sabani ko akeshiga tsakaninsu ko sunkasa fahimtar juna to anemi gishiri atofa 🔸YANARU KUNY BARDAN WASALAMAN ALA IBRAHIM. 110 idan angama awatsa gishirin ako'ina agdan banda bandaki dagurin kazanta amma tundaga soro zuwa dakunan bacci sai ashare bayan awa takwas za'asami fahimtar juna kuma ana'iya yi agda office da mota dan warware dukkan wani kulli damakirci. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* 08080678100 08162491101 08038368766

KARFIN MAZA

Image
*WARAKA DAGA CUTUTTUKAN SANYI* ************************* ♦Wanke mara ♦Kaikayinjiki ♦Rikewar gabobi ♦Kankancewar gaba ♦Saurin inzali ♦Kara kuzari ♦Rashin sha'awa ♦Tsaftace jiki ♦Karin maniyyi ♦Tashin zuciya ♦Rashin jindadi da kuzari. *Asha roba daya akwana uku amma idan matsalar tayi yawa ajiki asha roba uku akwana tara* 080678100

TSARABA DAGA MATSALOLIN MA'AURATA

Image
*IDAN  KINSHIGA WATA DAMUWA* ♦♦♦♦♦♦♦♦ Duk wanda wata matsanan ciyar damuwa tasameshi kokuma yakeda wata muhimmiyar bukata ko neman mafita akan wani lamari to yatashi acikin daren  juma'a asabar lahadi yadinga karanta suratulmulk wato tabara da walfajri kafa 7 kowace sura insha Allahu asatin zaisami mafita dayayewa da'izinin Allah. ♦♦♦♦♦♦♦♦♦ *FARINJINI DAUKAKA KWARJINI* ************************ Anemi ma'ulhubbi atofa wannan aya aciki قل يحييهاالذي أنشأها أول مرة وهوبكل خلق عليم sau 14 sai'adinga shafa ruwa afuska kafin afara hulda da jama'a. ♦♦♦♦♦♦♦♦♦ *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* 08080678100 08162491101 08038368766

مجموعة اليوريك

مجموعة اليوريك برنن مغاجي Im-Olfen 75mg start,Tab- Arthrotec 75mg bdX5/7.Tab- Meloxicam 15mg bdX5/7.Tab-Caldi -3 i bdX5/7.Tab-Levofloxacin 500mg bdX5/7.Neurogesic cream Apply BdX5/7. 💚💚💚💚💚💚💚  (Tab-Sidalud 2mg bdX6/7.Cap - ketoval 250mg bdX5/7.

DALILANDA KEJAWO ZUBEWAR NONO

Image
*DAGA MATSOLOLIN DAKE JAWO ZUBEWAR BREAST* 🧡🧡🧡🧡🧡🧡🧡🧡🧡 🥚Bacci akan kirji 🥚shan maganin sliming 🥚Shan sigari 🥚Rashin shan ruwa akai akai. 🥚Saka matsatsiyar breziya. 🥚Zamada breziya kowane lokaci. 🥚Rashin motsa jiki. 🥚Saka breziyarda ba size dinki ba. 🥚Matsananciyar damuwa akodayaushe. 🥚Idan sanyi yaimiki mummunan kamu. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* 08080678100 08162491101 08038368766

MATSALOLIN RUHI/KWAKWALWA/KURWA

Image
*MATSALIN RUHI KWAKWALWA DAKUMA KURWA* 🗣🗣🗣🗣🗣🗣🗣🗣🗣 Manyan cututtukanda ke kamaway'an nan majibintu sune kamarhaka: 🔸Mutum yazama mafiyawan lokaci damuwa dagajia kasala. 🔸Mutum yazama duk wani abu da'ake burge jama'a dashi to shi idan anmasa baya farinciki. 🔸Muguwar rama ko muguwar kiba 🔸Tsananin tinani halaka ko tabewa. 🔸Rashin samun bacci kokuma idan anfarka akasa komawa. 🔸yin al'amura cikin rashin tsari da natsuwa, 🔸Wanikuma zaidinga ganin shikansa baida amfani ko yadinga fatan yamutu yahuta. 🔸Miyagun tinani wani lokacin ma akan mahalicci. 🔸Sonkadaici da nisantar jama'a. 🔸Son girma daganinkowa badaidai ba. 🔸Nisantar bacci. 🔸Yawan surutu akowane lokaci. 🔸Son shagala da abubuwan sharholiya. 🔸Rashin jindadin rayuwa. 🔸Kin magana dajama'a 🔸Rashin tausayi kokadan. 🔸Farinciki asadda jama'a ke cikin damuwa. 🔸Kasa tinani neman ilimi zartarda hukunci damar yin magana 🔸Matsanancin fushi ga kowa. 🔸Mika wuya ga kowa bata...

TEA TREE OIL

Image
*AMFANIN TEA TREE OIL* 🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯 *Bushewar gaba* *Warin gaba* *Kumburin gaba* *Jinzafi yayin jima'i* *Yana gyara gashi* *Yana hana bushewar fata* *Yanataimakawa masujuna biyu* *cire duk wani spot ajiki ko fuska* *Yana magance matsalar warin baki* *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* 08080678100 08162491401 08038368766