ALAMOMIN KOWANE SIHIRI
*ALAMOMIN KOWANE IRIN SIHIRI AJIKIN DAN'ADAM* 🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸 1⃣ *SIHIRIN RABA SOYAYYA* ************************* Sunayinsane dan raba mata da miji kokuma masoya kokuma tsakanin iyaye da y'ay'ansu dan asami kiyayya dagujewa juna *Alamomin wannan sihiri* ♦Dena kaunar juna haka kawai ranatsaka ♦Rashin yiwa juna uziri. ♦Yawan korafi dakai kara. ♦Girmama laifi komai kankantarsa. ♦Ganin munin juna darashn son ganin juna. ♦Yazama duk abinda daya zaiyi bazaiburge daya b. ♦Kin kaunar zama kusa dajuna. ♦Jindamuwa asadda ake tare dasamun farinciki idan ba'akusadajuna. ♦Ganin juna awulakance darashn martaba ko kwarjini. *Ina anji way'annan alamomi anemi magani* ALLAH YATSAREMU AMIN *********************** 2⃣ *SIHIRIN SOYAYYA* ************************* *Alamomin wannan sihiri* ♦Kamuwa da muguwar soyayyarda tawuce ka'ida. ♦Kasa hakuri damantawa da masoyi duk da irin wulakancinda zaimiki. ♦Kamuwa damuguwar sha'awar jima'i dawanda yayi sihir...