MATSALOLIN AL'ADA GA MATA Assalamu alkm, don Allah miyasa jinin al'ada yake fitowa dunkule, bawani ruwa kuma in akwai pad ma saiya tsaya a pad din wani lokaci kanajin fitowarsa Shikuma wannan miye shi Fitowar gundule ko gunduwar jini lokacin jinin al'ada watau blood clots bawani abu bane, yanayin halittar jinin al'adarkine Wasu matan a rayuwarsu ko sau daya ne suna fitarda irin haka, wasu kuma wani watan suyi wani watan kuma suga babu Sannan yana fitowa ne kwanakin al'ada na farko ne Abinda yake kawo wannan matsalar, lokacin da mace take al'adar ta marfin mahaifa saiya bude yadda jinin zaisamu fita saiya zama kafin jinin yafita daga jikin mace saiya yi kauri sosai yayi yabki Yana zuwa da yauki haka kuma da dan tauri za aganshi kamar chunky ko jelly kamar blobs kuma wajen size dakuma color Lokacin al'adar jiki yakan rika fitarda shi dasauri yadda anticoagulants baisamu ya narkardashi ba Wani lokacin ma zai maida maki jinin da yauki kokuma dadan kauri haka Sannan shi wannan clots din yana fitowa ne dark K light red haka Saboda haka bawani damuwa inde wani watan zaizo a haka wani watan kuma clots din baikai na last month ba kokuma wani watanma babu Wannan anticoagulants din shine yake breaking na jinin yadda zaifito ba gunduwar ba, idan jiki saboda fitarda jini dayawa yana fitarda jinin al'ada dasauri ba lokacin da shi wannan anticoagulants zaiyi breaking na clots din daga nanne clots din yake farawa Ya danganta da yadda ake tafiyarda rayuwa dakuma irin abincin da ake ci SOLUTIONS, maimakon pads ko tampons anemi menstrual cup arika anfani dashi na tabbata za aji dadin anfani dashi Jijiyar sciatica tafi kowace jijiya girma a cikin jiki ita zatakai kamar size na dan yatsa ki Su wadanan jijiyoyi sunfi to daga mazaunin lakka ne watau spinal column zuwa kasan baya zuwaga kashin da yake bayan kugu Amma idan ana fitarda shi dayawa kamar duk bayan hour daya a chanza pad kuma yana fitowa dayawa da girma kuma da tauri to aje asibiti amma idan bada yawa bane kuma yana daukar hour biyu ko ukku baizoba bawani damuwa Sannan tawuce bayan duwawu zuwa bayan kafa zuwa tafin kafar mutum Fatan kinfahimci wannan Tsohon jini ne wanda baifita ba abaya jiki yafitardashi is normal Idan clots din yazama maiduhu sosai kuma mai tauri wannan is normal yacanza daga brown zuwa dark color musamman yana nuna jinin yazo karshe kenan NOTE, kamar yadda nace idan ana fitarda clots din dayawa duk bayan dan lokaci kuma ga bleeding dayawa kuma kowane wata haka to aje asibiti Wannan abinda yake faruwa sciatica wanda zakiji zafin ko ciwon kamar radiating yana tafiya daga kugu zuwa duwawu zuwa cinyoyi zuwa tafin kafar ki, sannan kiji kafar tayi nauyi ga gajiya kamar bazata iya daukar kiba -Wani lokacin idan kashin baya yadanyi gaba ko yadanyi baya shima yana dora ma sciatica din pressure sosai sai tabada wannan ciwon Akwai abubuwa dayawa kamarsu gudajin jini watau blood clots da sauran su suna sanya irin wannan ciwo ABUBUWANDA SUKE KAWO WANNAN CIWON -wasu matan kuma idan sunada juna biyu suna samun haka -Akwai rauni kila tunkina karama kintaba bugewa ko faduwa kokuma daga baya kintaba buguwar wurin ko faduwa, to dazaran kika yi wani yunkuri kona daga wani abu mai nauyi ko wani aiki sai wurin yatashi -Akwai shekaru wani lokacin akwai wasu jijiyoyi dasuke daukeda spinal cord with shekaru saisu dora ma ita wannan sciatica din dukwani nauyi sai arika jin wannan alamun saboda yawan pressure yayi mata yawa Sciatica ciwon ta yasha babban da sauran CUTUTTUKA dasuka shafi baya ko kugu saboda ita tana shafar abubuwa ne watau sassa dayawa ne Amma mutane masu yawan shekaru da masu kiba sosai da yawan zama batareda zurga zurga ba duk suma abubuwa ne dasuke kara kawo matsalar Shi ciwon sciatica kamar wutar lantarki ne, aji kamar wuta sannan kuma aji kamar babu kokuma ajima kamar kafar tayi bacci -Wani lokacin itakanta sciatica din tana samun pinched ko matsalar karcewa -Idan mutum yanada matsalar dukawa kota gaba kota baya tsawon sati biyu to aje asibiti -Idan mai matsalar yanada HIV/Aids to aje asibiti -Idan ciwon yabari kamar bayan kwanaki biyu sannan yadawo to aje asibiti -Idan mai matsalar yakara kiba sosai bada dadewa ba kokuma yayi ko yana famada zazzabi, ko ciwon baya to aje asibiti -Idan mai matsalar yanada shekaru kasada 20 ko samada 55 shekara kuma yazama shine na farko samun matsalar to aje asibiti HADARIN DA YAKE TATTARE DA WANNAN MATSALAR -Idan wanda matsalar tasama yanada cancer ko yataba samun matsalar cancer to aje asibiti -Idan mai matsalar ya fahimce cewa yana famada kasala tsawon sati biyu to aje asibiti Nafarko de kada mutum yarika zama wuri ko kujera mai laushi, zama akan abu mai laushi yana kara dagulewar ciwon Za a iya anfani da daya daga ciki insha Allah za asamu lfy Na ukku akwai gasa wurin da akeyi da vegetables masu sanyi sosai ko kankara sasu a leda arika gasa wajen Na hudu akwai magungunna da ake sayarwa a shaguna kamar Ibuprofen Asprin Advil Acetaminophen Na biyu akwai gashi da ake da ruwan sanyi a wajejen TREATMENT Menstrual cup wani cup ne da ynz mata suke amfani dashi maimakon pads ko tampons Kodayake de yadade amma munan haryanzu bai game ko inaba Sbd karancin fahimta da yanayin tattalin arzikin mutane Kuma bawani damuwa gameda dukwani abinda zaifito daga vagina Shi ana inserting dinshi ne Gaba daya ma jikin mace bazai baci ba kome yawansa Tundaga bakin mahaifa zaikwashe kome Akwai manya da kananan sa Especially wadanda suke zubarda jini dayawa ya danganta da shekarar mace Mata yan kasada shekara 30 suna using karamin Wadanda suka wuce 30 suna using babban ne Wadanda basu taba haihuwa ba kokuma suntaba amma cs saisu yi anfani da karamin Amma wadanda sukeda shekara talatin idan suntaba ko suna haihuwa dakansu to sai babban Kuma akwai gajere akwai dogo It depend yadda pelvic da cervix na mace yake Kuma company company ne Wani suna yinsa da tauri wani kuma da laushi Na tabbata wlh dukwadda tafara anfani dashi bata bari. DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100
![Image](https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEh6zb9sTN5XwhNNTaCPbb711U09sw8xUp5Qxs2yTUtjthAAb4sdvRrkBuw-G0_bthaME79Pn3S5I_WMEwuf6FVGzTsN6Sh0TYTnljByk7WutcT9eHtwQ3bsjXti0pkla3MPDm59VS2_sGA/s640/Stomach-Crumps-1.jpg)
Women problems